Taskar Ilimi wani dandalin yanar gizo ne da aka budeshi domin koyar da ilimin addinin Musulunci. A wannan dandali, zaku sami bayanai kan mahimman batutuwa kamar yadda ake gudanar da ibadodi, fahimtar ilimin tauhidi, tafsirin Al-Qur'ani, Hadisi da koyarwar Annabi (SAW). Dandalin yana kuma bayar da shawarwari, karantarwa, da tambayoyi da amsoshi domin karuwar yan uwa musulmi da taimakawa al'umma damu kanmu wajen kusanci Allah.
kuma munada makaranta da take gudana online wanda take karantar da Al umma karatun Addinin mususlunci kowani ban gare kamar irinsu Qur'ani, Hadisi, Tauhidi, Fiqhu, Dadai sauransu harma da na zamani (Turanci).
Post a Comment